‘Yartsana za ta sake shiga gari!

Littafi na, ”Yartsana,’ ya sake fitowa. Tun lokacin da ya fito a cikin 2003, ya ci kasuwa a 2004, ba a ƙara ganin shi ba. Ya ƙare!

Mutane sun sha tambaya ta cewa don Allah a sake buga shi, amma ina! na kasa saboda yanayin rayuwar ƙasar mu. To amma yanzu an buga shi, aka gama a makon jiya. Zai fito a ranar 1 ga watan Satumba.

Ko yaya mutane za su kalle shi a yanzu bayan hayaniyar Hiyana? Oho! Ban damu ba.

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *