Tunawa da Shehu Maigidaje Funtuwa bayan shekara 20

“Shi Shehu Maigidaje kamar Bahillace can daji, A wurin kiwon shanu nai, In ya koro za su yi ɓarna, Sai ka ga matar shi na tare mai. – To haka nan Shehu Maigidaje, In ya ɗauko waƙa tai a rubuce, Sai ka ga matash shi na taya shi.” – Shata a waƙar ‘Na Gode Shehu …

Tunawa da Shehu Maigidaje Funtuwa bayan shekara 20 Read More »