Mamman Shata – Ba Rabo Da Gwani Ba…!

A yau ga wata ‘yar waƙa da na yi wa marigayi Alhaji Mamman Shata. Rasuwar Sarkin Daura Bashar kwanan nan ce ta tuno mani da waƙar, wadda an buga ta a littafin tarihin Shata da na jagoranci rubutawa. Bismillah: GA MU NAN ZUWA! (Waƙar Ta’aziyyar Mamman Shata) Ya Rabbi ƙaran da ilmi na shirya ‘Yar …

Mamman Shata – Ba Rabo Da Gwani Ba…! Read More »