Taken Mahammadu ɗan Saleh daga Kassu Zurmi
Na Bala na Bala kwakaya, Ina dunga baƙab bisa karen ɗan Inna, Kahira ba a sakin ki sai duniya tai ...
Na Bala na Bala kwakaya, Ina dunga baƙab bisa karen ɗan Inna, Kahira ba a sakin ki sai duniya tai ...
Tankwahau na Remi, Asiwaju maci-maza, sai mame na Remi, Na- Sheyi sai dubu ta taru! Asiwaju ban bar ka ...
Ya san hanyah hwaɗa, A’a Musa na ƙasaɗ Ɗa’ali mai tauri! Kai mutane, tauri ya koma ga gadadde. Manyan hwaɗa ...
© 2023 Ibrahim Sheme
© 2023 Ibrahim Sheme