• About
  • Contact
Wednesday, July 2, 2025
  • Login
Ibrahim Sheme
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings
No Result
View All Result
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings
No Result
View All Result
Ibrahim Sheme
No Result
View All Result
Home Da Hausa

WANENE MU’AZU HADEJIA? Amsa ga Sheme

IBRAHIM SHEME by IBRAHIM SHEME
March 23, 2007
in Da Hausa
0

Ina da tarihin Malam Mu’azu Hadejia, amma dan takaitacce ne. Na san dai ya rasu yana da Shekara 38, domin acikin 1958 ya rasu. an haifi Malam Mu’azu Hadeja a garin Hadeja, cikin 1920. shine Bahaushe na farko da ya fara rubuta Wakokinsa da rubutun Boko. Wannan kuwa ya faru ne, saboda acikin marubuta mawakan Hausa, shine wanda ya fara samun cikakken illimin boko. Dan gidan Sarautar Hadejia ne, shine dalilin da wakokinsa suka fi maida himma wajen yada akidun NPC a madadin NEPU. Kila wannan ne ya janyo takaddama tsakaninsa da Malam Mudi Spikin. Bayan kammala karatunsa ne, ya fara aikin koyarwa a birnin Kano, har kuma ya rasu aikin da yake yi kenan.

Nayi ta kokarin in san ko ya bar baya, amma har yanzu ban samu abin kamawa ba. Na kuma yi kokarin in san ko yana da iyali a birnin Kano, shi ma dai ban samu abin kamawa ba. Sai dai na ji Shata na yi wa Inuwa Mai mai kirari da “Baban Mu’azu, wanne Mu’azu? Mu’azun Hadeja. Haji Inuwa Baban Yahaya” Na kuwa so hakan ne don ko zan sami wasu wakokinsa da ba’a buga ba. Na ji ya kan yiwa kansa kirari da V T mai neman albarka.

Da fatan wannan zai zama wata kafa ta fadada bincike akan mawakin. Allah ya jikansa ya rahamshe shi, Ya sa Ya huta, mu kuma ya kyauta namu zuwan.

Muhammad Fatuhu Mustapha

Loading

Share this:

  • Facebook
  • X

Like this:

Like Loading...
Previous Post

Many Sides of Yar’Adua

Next Post

WANENE MU’AZU HADEJIA?

Next Post

WANENE MU'AZU HADEJIA?

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Goron Sallah
  • Wale Okediran @ 70: Tribute to a Workaholic Writer
  • ‘Found in Translation: Writing in Indigenous Languages’
  • Motherland at 64
  • Cikar Shehu Ɗahiru Usman Bauchi shekara 100

Recent Comments

  1. UMAR IBRAHIM ABDULLAHI on Ta’aziyyar Hajiya Saratu Giɗaɗo (Daso) a Ranar Arba’in
Ibrahim Sheme No. 19, Chelsea Chibuzor Street, Katampe District Abuja, FCT Nigeria 📞 +234 0809 400 0071 (text) ✉️ ibrahimsheme@gmail.com
  • Home
  • About
  • Contact

© 2023 Ibrahim Sheme

No Result
View All Result
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings

© 2023 Ibrahim Sheme

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
%d