• About
  • Contact
Tuesday, June 17, 2025
  • Login
Ibrahim Sheme
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings
No Result
View All Result
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings
No Result
View All Result
Ibrahim Sheme
No Result
View All Result
Home Da Hausa

Shawara Ga ‘Yanmata

Fassarar waƙar Robert Herrick

Ibrahim Sheme by Ibrahim Sheme
October 1, 2023
in Da Hausa
0
Shawara Ga ‘Yanmata

Robert Herrick

 

Ga wata tsohuwa kuma fitacciyar waƙar Turanci na fassara ɗazu. Sunan ta “To the Virgins, to Make Much of Time”. Robert Herrick, wanda ya rayu a Ingila daga 1591 zuwa 1674, shi ne ya rubuta ta. Ya mutu shekaru 349 da suka gabata, amma kamar da ‘yanmatan yau yake magana!

 

Kira Ga ‘Yanmata, Su Yi Amfani Da Lokaci

 

Dinga himma a ƙuruciyar ki,

Lokaci dai na wucewa:

Shi fure mai kyau da sheƙi,

Gobe shi ne mai macewa.

 

Dubi rana ta yi ƙwanyar,

Karsashin ta yana da daɗi,

Dole ne kuma za ta karyar,

Can jimawa za ta faɗi.

 

Ganiyar ki fa shi ya dace,

Lokacin da jini jikin ki;

In ko tsufa ya kasance,

Za ki dawo babu auki.

 

Daina yangar lokacin ki,

Je da sauri ki yi aure:

In fa kin suɗe zamanin ki,

To tutur haka za ki ƙare.

 

*

 

To the Virgins, to Make Much of Time

By Robert Herrick (1591 – 1674)

 

Gather ye rosebuds while ye may,

Old Time is still a-flying;

And this same flower that smiles today

Tomorrow will be dying.

 

The glorious lamp of heaven, the sun,

The higher he’s a-getting,

The sooner will his race be run,

And nearer he’s to setting.

 

That age is best which is the first,

When youth and blood are warmer;

But being spent, the worse, and worst

Times still succeed the former.

 

Then be not coy, but use your time,

And while ye may, go marry;

For having lost but once your prime,

You may forever tarry.

Loading

Share this:

  • Facebook
  • X

Like this:

Like Loading...
Previous Post

My Translation of Things Fall Apart

Next Post

The Gospel in Music

Next Post
The Gospel in Music

The Gospel in Music

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Wale Okediran @ 70: Tribute to a Workaholic Writer
  • ‘Found in Translation: Writing in Indigenous Languages’
  • Motherland at 64
  • Cikar Shehu Ɗahiru Usman Bauchi shekara 100
  • Wanda Ba Ya Fushi Da Yin Allah

Recent Comments

  1. UMAR IBRAHIM ABDULLAHI on Ta’aziyyar Hajiya Saratu Giɗaɗo (Daso) a Ranar Arba’in
Ibrahim Sheme No. 19, Chelsea Chibuzor Street, Katampe District Abuja, FCT Nigeria 📞 +234 0809 400 0071 (text) ✉️ ibrahimsheme@gmail.com
  • Home
  • About
  • Contact

© 2023 Ibrahim Sheme

No Result
View All Result
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings

© 2023 Ibrahim Sheme

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
%d