• About
  • Contact
Sunday, July 27, 2025
  • Login
Ibrahim Sheme
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings
No Result
View All Result
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings
No Result
View All Result
Ibrahim Sheme
No Result
View All Result
Home Da Hausa

Taron ƙona finafinai a Kano

IBRAHIM SHEME by IBRAHIM SHEME
September 26, 2007
in Da Hausa
0
Taron ƙona finafinai a Kano
Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero, tare da wasu manyan mutane sun cinna wa tarin finafinan Hausa wuta

Sakamakon fushin da jama’a suka yi da ‘yan fim kan majigin batsa da lalata na Maryam Hiyana da Usman Bobo, kwanan nan aka yi wani gangami na kona finafinan Hausa a birnin Kano.

A ranar 11 ga Satumba 2007 aka yi gangamin, a wurin bikin cikar shekara uku da kafa Hukumar A Daidaita Sahu (Kano State Commssion for Social Reorientation) wadda Malam Bala A. Muhammad ya ke jagoranta. A zauren wasa na dandalin Sani Abacha da ke Kofar Mata(Indoor Stadium) aka yi taron.

Bayan kammala bikin na cikar shekaru uku da kafa hukumar ne sai Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero, da mataimakin gwamnan Kano tare da shugaban masu rinjiye na Majalisar Dokoki ta Jihar Kano da Alkalin Alkalan jiha (Grand Khadi) su ka jagoranci kona finafinan a wajen harabar wurin.

Manyan mutanen sun cinna wa finafinai fetur da ke cikin wani daro wuta da sandar da ke hannun su, tare da yin Allah-wadai da irin gurbata tarbiyya da cin mutuncin addini da aka ce finafinan su na yi.

Loading

Share this:

  • Facebook
  • X

Like this:

Like Loading...
Previous Post

There is an Attempt to Rig the Elections – Malam Aminu Kano

Next Post

Musulmi ne abokin gabar Musulmi

Next Post

Musulmi ne abokin gabar Musulmi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Bature Tanimu Gagare: Fighting, Not Just With His Pen
  • Goron Sallah
  • Wale Okediran @ 70: Tribute to a Workaholic Writer
  • ‘Found in Translation: Writing in Indigenous Languages’
  • Motherland at 64

Recent Comments

  1. UMAR IBRAHIM ABDULLAHI on Ta’aziyyar Hajiya Saratu Giɗaɗo (Daso) a Ranar Arba’in
Ibrahim Sheme No. 19, Chelsea Chibuzor Street, Katampe District Abuja, FCT Nigeria 📞 +234 0809 400 0071 (text) ✉️ ibrahimsheme@gmail.com
  • Home
  • About
  • Contact

© 2023 Ibrahim Sheme

No Result
View All Result
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings

© 2023 Ibrahim Sheme

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
%d