• About
  • Contact
Sunday, April 5, 2026
  • Login
Ibrahim Sheme
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings
No Result
View All Result
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings
Ibrahim Sheme
No Result
View All Result
Ibrahim Sheme
No Result
View All Result
Home Book Publishing

Tafiya Mabuɗin Ilmi: Balaguro A Isra’ila Da Palasɗinu

Littafin Ibrahim Sheme

by INFORMART PUBLISHERS
June 04, 2005
0
Tafiya Mabuɗin Ilmi: Balaguro A Isra’ila Da Palasɗinu
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

SUNA: Tafiya Mabuɗin Ilmi: Balaguro A Isra’ila Da Palasɗinu

MARUBUCI: Ibrahim Sheme

KAMFANI: Informart Publishers, Kaduna

SHEKARA: 2005

SHAFUKA: 112

LABARIN: A cikin Disamba 1998, Mataimakin Editan jaridar New Nigerian Weekly, Malam Ibrahim Sheme, da wasu editocin jaridun Nijeriya, sun kai ziyara a ƙasar Isra’ila. A balaguron da suka yi, sun ziyarci wuraren tarihi a yankunan Isra’ila da Palasɗinu, kuma sun tattauna da manyan jami’an gwamnatin ta Yahudawa.

A wannan littafin, Malam Ibrahim ya ba da labarin tafiyar tasu a cikin lafazi mai daɗi da annashuwa, wanda a cikin sa ya riƙa yin hannunka-mai-sanda a kan dangantakar Musulmin duniya da Yahudu da Nasara, da batun ci-gaban ƙasashe, da tarihi, da kuma uwa-uba ƙalubalen da ke fuskantar wannan duniya tamu a cikin ƙarni na 21 miladiyya.

MARUBUCIN: Ibrahim Sheme ya taɓa riƙe manyan muƙamai a jaridu kamar su The Reporter, Nasiha, Rana, Hotline, da New Nigerian. Ya samu digirin sa na farko a Jami’ar Bayero, Kano, a cikin 1989, sa’annan a cikin 1994 ya samo digiri na biyu a Jami’ar Wales da ke birnin Cardiff a ƙasar Birtaniya, inda ya karanci aikin jarida. Shi ne mawallafin mujallun Fim, Bidiyo, da Bahaushiya, uku daga cikin fitattun mujallun Hausa na wannan zamanin. An wallafa littatafan da na ƙagaggun labarai da dama, waɗanda suka haɗa da Kifin Rijiya, wanda ya zo na biyu a Gasar Rubuta Ƙagaggun Labarai Cikin Harsunan Mu Na Gado wadda aka yi a cikin 1989, da The Malam’s Potion, da kuma ‘Yartsana. An taɓa buga Ilmi Mabuɗin Tafiya da Turanci a cikin New Nigerian Weekly da kuma mujallar Fim. A yanzu, Ibrahim Sheme ne Editan jaridar Leadership da ke Abuja.

Loading

Share this:

  • Click to share on Facebook (Opens in new window) Facebook
  • Click to share on X (Opens in new window) X

Like this:

Like Loading...
Tags: balaguroIbrahim ShemeIlmi Mabuɗin TafiyaIsra'ilaPalasɗinu
Previous Post

Tongues of Flame

Next Post

Omega

Next Post
Omega

Omega

Eruptions from Within

Eruptions from Within

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Tsokaci Kan Waƙar ‘Sarkin Bori Sule’ Ta Alhaji Mamman Shata Katsina
  • Bature Tanimu Gagare: Fighting, Not Just With His Pen
  • Goron Sallah
  • Wale Okediran at 70: Tribute to a Workaholic Writer
  • ‘Found in Translation: Writing in Indigenous Languages’

Recent Comments

  1. UMAR IBRAHIM ABDULLAHI on Ta’aziyyar Hajiya Saratu Giɗaɗo (Daso) a Ranar Arba’in
Ibrahim Sheme No. 19, Chelsea Chibuzor Street, Katampe District Abuja, FCT Nigeria 📞 +234 0809 400 0071 (text) ✉️ ibrahimsheme@gmail.com
  • Home
  • About
  • Contact

© 2023 Ibrahim Sheme

No Result
View All Result
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings

© 2023 Ibrahim Sheme

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
%d