Marigayi Alhaji Ado Bayero

Shekara 4 Ba Ado Bayero

A yau ne Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero, ya cika shekara huɗu da rasuwa. Allahu Akbar! Allah ya jiƙan maza! Ba za mu gaji da tuno da ayyukan sa na alheri ba. Haka kuma ba za mu gaji da sauraren yadda mawaƙa su ka kambama shi ba, su ka fito da martabar shi. …

Shekara 4 Ba Ado Bayero Read More »