Rubutattun Kalmomin Hausa Masu Ma’ana Sama Da Ɗaya

A harshen Hausa, akwai kalmar da a rubuce ta kan ba da wata ma’ana, to amma a magana za ta iya haifar da wata ma’anar daban, ko ma fiye da ɗaya. Irin waɗannan kalmomin, wajen rubuta su ba a ƙara masu wasali ko wani ɗigo ko wata alama. Sai an saka su cikin jimillar zance …

Rubutattun Kalmomin Hausa Masu Ma’ana Sama Da Ɗaya Read More »