{"id":4321,"date":"2007-08-12T19:08:55","date_gmt":"2007-08-12T19:08:55","guid":{"rendered":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321"},"modified":"2007-08-12T19:08:55","modified_gmt":"2007-08-12T19:08:55","slug":"hiyana-tsiraici-a-fagen-shirin-fim","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321","title":{"rendered":"Hiyana &#8211; Tsiraici a fagen shirin fim"},"content":{"rendered":"<p>Wata zazzafar muhawara ta barke a kasar Hausa tun daga makon jiya. Wani guntun hoton bidiyo na minti takwas mai nuna tsiraicin wasu matasa biyu ya bayyana a makon da ya wuce. Mutanen biyu dai mace da namiji ne, kuma macen ba wata ba ce illa wata &#8216;yar fim mai suna Maryam Usman, jarumar shirin &#8216;Hiyana&#8217;. Ana yi mata lakabi da &#8216;Maryam Hiyana&#8217;.<\/p>\n<p>Kasancewar ta &#8216;yar fim ya sa mutane da dama su na cewa lallai yanzu ta tabbata cewa &#8216;yan fim &#8216;yan iska ne. Na kalli &#8220;video clip&#8221; din da ido na, kuma na kad&#8217;u matuka da na gan shi, musamman da yake dukkan su Musulmi ne. An nuno yarinyar tsirara a ciki. Wani saurayin ta wai shi Bobo, wanda ke sana&#8217;ar canjin kudi a Legas, ya dauke ta hotunan bidiyo din da kyamarar wayar sa ta selula har na tsawon sama da minti takwas. An nuno ta kwance a kan gado, haihuwar uwar ta, daga nan kuma shi ma ta dauke shi da kyamarar &#8211; shi ma zigidir, alkalamin sa a mike; daga nan kuma shu&#8217;umin ya hau kan yarinyar, ya yi lalata da ita a lokacin da yake ci gaba da daukar hotunan bidiyo din. Har sai da ya kawo (a gafarce ni!), kuma ya yi wasa da maniyyin sa a kan cinyar ta.<\/p>\n<p>A cikin &#8220;clip&#8221; din, Bobo da yarinyar su na magana, kuma ana ji radau.<\/p>\n<p>Yanzu mutane cewa su ke yi wai an yi &#8220;bulu fim.&#8221; To amma a gani na, za a iya cewa an yi &#8220;fim&#8221; ba a yi &#8220;fim&#8221; ba. Abin da ya sa na ce haka shi ne, wadannan matasa biyu ba su dauki wannan iskanci da nufin shirya fim ba. Shi fim, ai ya na da matakai da dalilai na shirya shi, da ma&#8217;aikata da sauran su, kuma a karshe manufar sa a kai kasuwa a sayar. Har ma sai an yi tallar sa a kafafen watsa labarai kafin a kai shi kasuwa. Su kuwa wannan yarinya da wannan mutum sun yi wannan abu ne domin shi mutumin ya rika kallo bayan sun rabu.<\/p>\n<p>A lura, sun dauki wannan abu ne a cikin 2006, amma sai yanzu ya fito duniya ta sani. Can a kwanan baya Yakubu Lere, mawallafin mujallar Gidauniya, ya buga labari mai nuna cewa wata yarinya ta yi &#8220;bulu fim,&#8221; har abin ya harzuka &#8216;yan fim, su ka dakatar da sayar da mujallar a shagunan sayar da finafinai a Kano.<\/p>\n<p>Akwai bayani na daban kan yadda wannan bidiyon tsiraicin ya fita daga hannun su har ya shiga hannun jama&#8217;a, amma wannan wani labarin ne na daban.<\/p>\n<p>Babu shakka abin da suka aikata abin Allah-wadai ne, musamman a daidai lokacin da mutuncin &#8216;yan fim ya ke tangal-tangal din zubewa. Don haka babu dalilin kare su a nan. Sun yi ba daidai ba. Wannan shi ne bidiyo na farko mai nuna tsiraicin Hausawa da ya shiga hannun jama&#8217;a miliyoyi (kuma ba a san inda abin zai tsaya ba!).<\/p>\n<p>Ba a yi &#8220;blue film&#8221; ba domin wannan ba fim ba ne, &#8220;clip&#8221; ne kawai aka yi domin &#8220;private viewing&#8221;. Ita kan ta yarinyar, da farko ba ta san ja&#8217;irin daukar ta ya ke yi da kyamarar wayar sa ba har sai da ya gaya mata, kuma ta bayyana mamaki tare da cewa ya daina. Amma da yake ya ba ta ta dauke shi (kuma tsautsayi ba ya da rana!), sai ta kyale shi har ya yi lalata da ita ya na dauka.<\/p>\n<p>A sakamakon wannan abu, mutuncin &#8216;yan fim ya kara zubewa. A ranar Juma&#8217;a da ta wuce, malamai sun yi hudubobi a kan wannan al&#8217;amari, kuma sun yi tsinuwa. Haka kuma an ci gaba da yin Allah-wadai da al&#8217;amarin a wurare da dama. Kafafen yad&#8217;a labarai su na ta babatu a kai.<\/p>\n<p>Yarinya dai ta gudu ta boye (an ce wani saurayin ta da ya ce shi ya ji ya gani zai aure ta, shi ne ya boye ta &#8211; wai ma za su yi aure kafin azumi).<\/p>\n<p>Duk wani dan fim ya kad&#8217;u. Shugabannin &#8216;yan fim hankalin su ya tashi matuka. A yau din nan sun ba da sanarwar dakatar da shahararrun &#8216;yan wasa sama da goma (maza da mata) wadanda ake zargi da aikata munanan ayyuka iri-iri, ciki har da zina da shaye-shaye. Sun yi haka ne don ganin sun tsaftace harkar daga bata-gari da ke shigowa su na yin abin da su ka ga dama, kuma don gudun fushin Gwamnatin Jihar Kano, wadda ake ganin za ta iya daukar tsauraran matakai kan harkar fim din baki dayan ta.<\/p>\n<p>Amma jama&#8217;a mu yi tunani: ba fa &#8216;yan fim kadai ba ne &#8216;yan iska. Mutumin da ya yi ummulhaba&#8217;isin wannan aika-aika, BA DAN FIM BA NE, kuma BAHAUSHE ne, magidanci, mai sana&#8217;a, miloniya, dan kasuwa. DON HAKA, al&#8217;umar Hausawa (Musulmi) baki dayan ta ce ta ke bukatar gyara. Kuma dukkan mu kowa ya dubi kan sa, ya gyara rayuwar sa, domin babu shakka a cikin masu yin kumfar baki kan wannan abu akwai masu aikata zububban da su ka fi wannan da ake babatu a kan sa.<\/p>\n<p>Allah ya shirye mu baki daya, amin.<\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n<p id=\"pvc_stats_4321\" class=\"pvc_stats total_only  \" data-element-id=\"4321\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" version=\"1.0\" viewBox=\"0 0 502 315\" preserveAspectRatio=\"xMidYMid meet\"><g transform=\"translate(0,332) scale(0.1,-0.1)\" fill=\"\" stroke=\"none\"><path d=\"M2394 3279 l-29 -30 -3 -207 c-2 -182 0 -211 15 -242 39 -76 157 -76 196 0 15 31 17 60 15 243 l-3 209 -33 29 c-26 23 -41 29 -80 29 -41 0 -53 -5 -78 -31z\"\/><path d=\"M3085 3251 c-45 -19 -58 -50 -96 -229 -47 -217 -49 -260 -13 -295 52 -53 146 -42 177 20 16 31 87 366 87 410 0 70 -86 122 -155 94z\"\/><path d=\"M1751 3234 c-13 -9 -29 -31 -37 -50 -12 -29 -10 -49 21 -204 19 -94 39 -189 45 -210 14 -50 54 -80 110 -80 34 0 48 6 76 34 21 21 34 44 34 59 0 14 -18 113 -40 219 -37 178 -43 195 -70 221 -36 32 -101 37 -139 11z\"\/><path d=\"M1163 3073 c-36 -7 -73 -59 -73 -102 0 -56 133 -378 171 -413 34 -32 83 -37 129 -13 70 36 67 87 -16 290 -86 209 -89 214 -129 231 -35 14 -42 15 -82 7z\"\/><path d=\"M3689 3066 c-15 -9 -33 -30 -42 -48 -48 -103 -147 -355 -147 -375 0 -98 131 -148 192 -74 13 15 57 108 97 206 80 196 84 226 37 273 -30 30 -99 39 -137 18z\"\/><path d=\"M583 2784 c-38 -19 -67 -74 -58 -113 9 -42 211 -354 242 -373 16 -10 45 -18 66 -18 51 0 107 52 107 100 0 39 -1 41 -124 234 -80 126 -108 162 -133 173 -41 17 -61 16 -100 -3z\"\/><path d=\"M4250 2784 c-14 -9 -74 -91 -133 -183 -95 -150 -107 -173 -107 -213 0 -55 33 -94 87 -104 67 -13 90 8 211 198 130 202 137 225 78 284 -27 27 -42 34 -72 34 -22 0 -50 -8 -64 -16z\"\/><path d=\"M2275 2693 c-553 -48 -1095 -270 -1585 -649 -135 -104 -459 -423 -483 -476 -23 -49 -22 -139 2 -186 73 -142 361 -457 571 -626 285 -228 642 -407 990 -497 242 -63 336 -73 660 -74 310 0 370 5 595 52 535 111 1045 392 1455 803 122 121 250 273 275 326 19 41 19 137 0 174 -41 79 -309 363 -465 492 -447 370 -946 591 -1479 653 -113 14 -422 18 -536 8z m395 -428 c171 -34 330 -124 456 -258 112 -119 167 -219 211 -378 27 -96 24 -300 -5 -401 -72 -255 -236 -447 -474 -557 -132 -62 -201 -76 -368 -76 -167 0 -236 14 -368 76 -213 98 -373 271 -451 485 -162 444 86 934 547 1084 153 49 292 57 452 25z m909 -232 c222 -123 408 -262 593 -441 76 -74 138 -139 138 -144 0 -16 -233 -242 -330 -319 -155 -123 -309 -223 -461 -299 l-81 -41 32 46 c18 26 49 83 70 128 143 306 141 649 -6 957 -25 52 -61 116 -79 142 l-34 47 45 -20 c26 -10 76 -36 113 -56z m-2057 25 c-40 -58 -105 -190 -130 -263 -110 -324 -59 -707 132 -981 25 -35 42 -64 37 -64 -19 0 -241 119 -326 174 -188 122 -406 314 -532 468 l-58 71 108 103 c185 178 428 349 672 473 66 33 121 60 123 61 2 0 -10 -19 -26 -42z\"\/><path d=\"M2375 1950 c-198 -44 -350 -190 -395 -379 -18 -76 -8 -221 19 -290 114 -284 457 -406 731 -260 98 52 188 154 231 260 27 69 37 214 19 290 -38 163 -166 304 -326 360 -67 23 -215 33 -279 19z\"\/><\/g><\/svg><\/i> <img data-recalc-dims=\"1\" loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif?resize=16%2C16&#038;ssl=1\" border=0 \/><\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Wata zazzafar muhawara ta barke a kasar Hausa tun daga makon jiya. Wani guntun hoton bidiyo na minti takwas mai nuna tsiraicin wasu matasa biyu ya bayyana a makon da ya wuce. Mutanen biyu dai mace da namiji ne, kuma macen ba wata ba ce illa wata &#8216;yar fim mai suna Maryam Usman, jarumar shirin [&hellip;]<\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n<p id=\"pvc_stats_4321\" class=\"pvc_stats total_only  \" data-element-id=\"4321\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" version=\"1.0\" viewBox=\"0 0 502 315\" preserveAspectRatio=\"xMidYMid meet\"><g transform=\"translate(0,332) scale(0.1,-0.1)\" fill=\"\" stroke=\"none\"><path d=\"M2394 3279 l-29 -30 -3 -207 c-2 -182 0 -211 15 -242 39 -76 157 -76 196 0 15 31 17 60 15 243 l-3 209 -33 29 c-26 23 -41 29 -80 29 -41 0 -53 -5 -78 -31z\"\/><path d=\"M3085 3251 c-45 -19 -58 -50 -96 -229 -47 -217 -49 -260 -13 -295 52 -53 146 -42 177 20 16 31 87 366 87 410 0 70 -86 122 -155 94z\"\/><path d=\"M1751 3234 c-13 -9 -29 -31 -37 -50 -12 -29 -10 -49 21 -204 19 -94 39 -189 45 -210 14 -50 54 -80 110 -80 34 0 48 6 76 34 21 21 34 44 34 59 0 14 -18 113 -40 219 -37 178 -43 195 -70 221 -36 32 -101 37 -139 11z\"\/><path d=\"M1163 3073 c-36 -7 -73 -59 -73 -102 0 -56 133 -378 171 -413 34 -32 83 -37 129 -13 70 36 67 87 -16 290 -86 209 -89 214 -129 231 -35 14 -42 15 -82 7z\"\/><path d=\"M3689 3066 c-15 -9 -33 -30 -42 -48 -48 -103 -147 -355 -147 -375 0 -98 131 -148 192 -74 13 15 57 108 97 206 80 196 84 226 37 273 -30 30 -99 39 -137 18z\"\/><path d=\"M583 2784 c-38 -19 -67 -74 -58 -113 9 -42 211 -354 242 -373 16 -10 45 -18 66 -18 51 0 107 52 107 100 0 39 -1 41 -124 234 -80 126 -108 162 -133 173 -41 17 -61 16 -100 -3z\"\/><path d=\"M4250 2784 c-14 -9 -74 -91 -133 -183 -95 -150 -107 -173 -107 -213 0 -55 33 -94 87 -104 67 -13 90 8 211 198 130 202 137 225 78 284 -27 27 -42 34 -72 34 -22 0 -50 -8 -64 -16z\"\/><path d=\"M2275 2693 c-553 -48 -1095 -270 -1585 -649 -135 -104 -459 -423 -483 -476 -23 -49 -22 -139 2 -186 73 -142 361 -457 571 -626 285 -228 642 -407 990 -497 242 -63 336 -73 660 -74 310 0 370 5 595 52 535 111 1045 392 1455 803 122 121 250 273 275 326 19 41 19 137 0 174 -41 79 -309 363 -465 492 -447 370 -946 591 -1479 653 -113 14 -422 18 -536 8z m395 -428 c171 -34 330 -124 456 -258 112 -119 167 -219 211 -378 27 -96 24 -300 -5 -401 -72 -255 -236 -447 -474 -557 -132 -62 -201 -76 -368 -76 -167 0 -236 14 -368 76 -213 98 -373 271 -451 485 -162 444 86 934 547 1084 153 49 292 57 452 25z m909 -232 c222 -123 408 -262 593 -441 76 -74 138 -139 138 -144 0 -16 -233 -242 -330 -319 -155 -123 -309 -223 -461 -299 l-81 -41 32 46 c18 26 49 83 70 128 143 306 141 649 -6 957 -25 52 -61 116 -79 142 l-34 47 45 -20 c26 -10 76 -36 113 -56z m-2057 25 c-40 -58 -105 -190 -130 -263 -110 -324 -59 -707 132 -981 25 -35 42 -64 37 -64 -19 0 -241 119 -326 174 -188 122 -406 314 -532 468 l-58 71 108 103 c185 178 428 349 672 473 66 33 121 60 123 61 2 0 -10 -19 -26 -42z\"\/><path d=\"M2375 1950 c-198 -44 -350 -190 -395 -379 -18 -76 -8 -221 19 -290 114 -284 457 -406 731 -260 98 52 188 154 231 260 27 69 37 214 19 290 -38 163 -166 304 -326 360 -67 23 -215 33 -279 19z\"\/><\/g><\/svg><\/i> <img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" border=0 \/><\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n","protected":false},"author":4,"featured_media":0,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_FSMCFIC_featured_image_caption":"","_FSMCFIC_featured_image_nocaption":"","_FSMCFIC_featured_image_hide":"","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[7],"tags":[],"class_list":["post-4321","post","type-post","status-publish","format-standard","hentry","category-hausa"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v26.9 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Hiyana - Tsiraici a fagen shirin fim - Ibrahim Sheme<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_GB\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Hiyana - Tsiraici a fagen shirin fim - Ibrahim Sheme\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Wata zazzafar muhawara ta barke a kasar Hausa tun daga makon jiya. Wani guntun hoton bidiyo na minti takwas mai nuna tsiraicin wasu matasa biyu ya bayyana a makon da ya wuce. Mutanen biyu dai mace da namiji ne, kuma macen ba wata ba ce illa wata &#8216;yar fim mai suna Maryam Usman, jarumar shirin [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Ibrahim Sheme\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2007-08-12T19:08:55+00:00\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Nafisat\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"IBRAHIM SHEME\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Estimated reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"4 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\/\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321\"},\"author\":{\"name\":\"Nafisat\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/person\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4\"},\"headline\":\"Hiyana &#8211; Tsiraici a fagen shirin fim\",\"datePublished\":\"2007-08-12T19:08:55+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321\"},\"wordCount\":869,\"commentCount\":0,\"publisher\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#organization\"},\"articleSection\":[\"Da Hausa\"],\"inLanguage\":\"en-GB\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"CommentAction\",\"name\":\"Comment\",\"target\":[\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321#respond\"]}]},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321\",\"url\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321\",\"name\":\"Hiyana - Tsiraici a fagen shirin fim - Ibrahim Sheme\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#website\"},\"datePublished\":\"2007-08-12T19:08:55+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-GB\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Hiyana &#8211; Tsiraici a fagen shirin fim\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#website\",\"url\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/\",\"name\":\"Ibrahim Sheme\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-GB\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#organization\",\"name\":\"Ibrahim Sheme\",\"url\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-GB\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/logo\/image\/\",\"url\":\"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1\",\"contentUrl\":\"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1\",\"width\":512,\"height\":512,\"caption\":\"Ibrahim Sheme\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/logo\/image\/\"}},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/person\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4\",\"name\":\"Nafisat\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-GB\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/person\/image\/\",\"url\":\"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"Nafisat\"},\"sameAs\":[\"https:\/\/ibrahimsheme.com\"],\"url\":\"\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Hiyana - Tsiraici a fagen shirin fim - Ibrahim Sheme","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321","og_locale":"en_GB","og_type":"article","og_title":"Hiyana - Tsiraici a fagen shirin fim - Ibrahim Sheme","og_description":"Wata zazzafar muhawara ta barke a kasar Hausa tun daga makon jiya. Wani guntun hoton bidiyo na minti takwas mai nuna tsiraicin wasu matasa biyu ya bayyana a makon da ya wuce. Mutanen biyu dai mace da namiji ne, kuma macen ba wata ba ce illa wata &#8216;yar fim mai suna Maryam Usman, jarumar shirin [&hellip;]","og_url":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321","og_site_name":"Ibrahim Sheme","article_published_time":"2007-08-12T19:08:55+00:00","author":"Nafisat","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"IBRAHIM SHEME","Estimated reading time":"4 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321"},"author":{"name":"Nafisat","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/person\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4"},"headline":"Hiyana &#8211; Tsiraici a fagen shirin fim","datePublished":"2007-08-12T19:08:55+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321"},"wordCount":869,"commentCount":0,"publisher":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#organization"},"articleSection":["Da Hausa"],"inLanguage":"en-GB","potentialAction":[{"@type":"CommentAction","name":"Comment","target":["https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321#respond"]}]},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321","url":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321","name":"Hiyana - Tsiraici a fagen shirin fim - Ibrahim Sheme","isPartOf":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#website"},"datePublished":"2007-08-12T19:08:55+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321#breadcrumb"},"inLanguage":"en-GB","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4321#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Hiyana &#8211; Tsiraici a fagen shirin fim"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#website","url":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/","name":"Ibrahim Sheme","description":"","publisher":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-GB"},{"@type":"Organization","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#organization","name":"Ibrahim Sheme","url":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-GB","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1","contentUrl":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1","width":512,"height":512,"caption":"Ibrahim Sheme"},"image":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/logo\/image\/"}},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/person\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4","name":"Nafisat","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-GB","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/person\/image\/","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g","caption":"Nafisat"},"sameAs":["https:\/\/ibrahimsheme.com"],"url":""}]}},"jetpack_featured_media_url":"","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4321","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/4"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=4321"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4321\/revisions"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=4321"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=4321"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=4321"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}