{"id":3683,"date":"2019-09-24T06:09:00","date_gmt":"2019-09-24T06:09:00","guid":{"rendered":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683"},"modified":"2024-04-23T08:06:09","modified_gmt":"2024-04-23T08:06:09","slug":"saja-manja-adamun-panshin-shekara-50-bayan-rasuwar-kyaftin-%c9%97anbaba","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683","title":{"rendered":"&#8216;Saja-Manja Adamun Panshin&#8217; &#8211; Shekara 50 Bayan Rasuwar Kyaftin \u018aanbaba"},"content":{"rendered":"\r\n<p>A rana irin ta yau a cikin 1969, wato 24 ga Satumba, Allah ya \u0257au ran Kyaftin Adamu Suwa \u018aanbaba, wanda aka fi sani da suna Samanja Adamun Pankshin saboda fitacciyar wa\u0199ar da Alhaji Mamman Shata ya rera masa mai taken &#8216;Saja-Manja Adamun Panshin&#8221;.<\/p>\r\n\r\n\r\n\r\n<p>Wata\u0199ila masu bibiya ta a Facebook za su tuna da cewar na yi rubutu a kan wannan bawan Allah a ranar 1 ga Disamba, 2016 &#8211; yau kusan shekara uku kenan. To a yau ma za mu tuna da wannan gwarzon \u0257an kishin \u0199asa, wanda ya bada ran sa ga ci-gaban Nijeriya a matsayin ta na dun\u0199ulalliyar \u0199asa, musamman da yake a yau ne ya cika shekara 50 cur tun da ya fa\u0257i.<\/p>\r\n\r\n\r\n\r\n<p>A rubutun da na yi a 2016, na bayyana cewar an haifi Adamu Suwa \u018aanbaba a cikin 1931 a \u0199auyen Tuwan da ke cikin \u0199asar Kabwir a gundumar Pankshin ta \u0199asar Filato. \u018aan \u0199abilar Angas ne.<\/p>\r\n\r\n\r\n\r\n<p>Aminin Shata ne tun a Kaduna, tun kafin \u0253arkewar ya\u0199i. Har farauta su ke zuwa tare. Wa\u0199ar da Shatan ya yi masa na \u0257auke da wasu kalamai na farauta da kuma ya\u0199i, kuma ta kasance \u0257aya daga cikin mashahuran wa\u0199o\u0199in da Shata ya yi, kamar yadda na bayyana a littafin &#8216;Shata Ikon Allah!&#8217;<\/p>\r\n\r\n\r\n\r\n<p>Adamu ya na daga cikin dakarun mu da ke bakin daga a yankin gabashin \u0199asar nan a lokacin Ya\u0199in Basasar Nijeriya.<\/p>\r\n\r\n\r\n\r\n<p>Sai dai a rubutun da na yi, na ce, &#8220;Hmmmm&#8230; An da\u0257e ana kashe sojoji ba a yin komai a \u0199asar nan. Haka kawai wani soja ya \u0257au bindiga ya harbe Adamu Pankshin har lahira kuma har yau ba abin da aka yi!&#8221;<\/p>\r\n\r\n\r\n\r\n<p>Mutuwar Adamu Pankshin ta na daga cikin abubuwa da dama game da Ya\u0199in Basasar Nijeriya wa\u0257anda har yau ba a amsa tambayoyin da su ka lullu\u0253e su ba. Shi dai, Kyaftin ne lokacin da aka kashe shi a wani barikin soja a wajen ya\u0199in.<\/p>\r\n\r\n\r\n\r\n<p>Wani kurtu mai suna Patrick, wanda \u0257an \u0199abilar Idoma ne, shi ne ya harbe Adamu da gangan, ba bisa kuskure ba. Yadda abin ya faru shi ne Adamun ne ya yi masa fa\u0257a, har ya sa aka kulle shi kan wani laifi da ya aikata a barikin (da ma ana zargin shi da shan wiwi).<\/p>\r\n\r\n\r\n\r\n<p>Shi kuma Patrick da aka sake shi sai ya sunno bindiga, ba zato ba tsammani ya \u0257irka wa ogan nasa, wato Adamu, ya kashe shi nan take. Da yawa sun yi zaton lallai ba don an sakaya shi a gadirun ne ya kashe hafsan soja kamar Adamu ba; akwai dai wata \u0199ullalliya! Don haka an kama kurtun, an gana masa azaba, har an ja shi da mota a \u0199asa domin ya fa\u0257i dalilin kisan, amma ya \u0199i. Abin mamaki, awa 3 kacal bayan mutuwar Adamu a ranar, sai wani ogan su kuma ya sa bindiga ya bindige Patrick har lahira. Shi kuma ba a san hujjar sa ta yin hakan ba. Hakan ya \u0199ara haifar da zargin cewar akwai wata mana\u0199isa a lamarin.<\/p>\r\n\r\n\r\n\r\n<p>Shugaban \u0198asa, Janar Yakubu Gowon, ya sa an binciki lamarin, amma ba inda binciken ya kai. Iyalin Adamu sun yi ittifa\u0199i da cewa rufa-rufa aka yi, su na cewa akwai &#8220;Idoma Mafia&#8221; a birged \u0257in, kuma &#8216;yan Idoman su na gaba da Adamu saboda mutum ne da ake \u0199auna, kuma ba ya da son rai, ya na taimakon jama&#8217;a. Kurtun da ya yi harbin dai \u0257an Idoma ne, to kuma shi ma ofisan da ya kashe kurtun \u0257an Idoma ne.<\/p>\r\n\r\n\r\n\r\n<p>An yi jana&#8217;izar Adamu a Pankshin tare da cikakkiyar karramawa irin ta gwarazan sojoji, wato &#8220;with full military honours&#8221;. Amma har yau \u0257in nan ba a biya iyalin shi diyyar ko N1 ba.<\/p>\r\n\r\n\r\n\r\n<p>Kyaftin Adamu ya mutu ya bar &#8216;ya&#8217;ya 6 &#8211; uku mata, uku maza. Babbar su ita ce Ladi Sandra Adamu, wadda yanzu Farfesa ce a Sashen Koyon Aikin Ya\u0257a Labarai (Mass Communication) a Jami&#8217;ar Ahmadu Bello (ABU) da ke Zariya.<\/p>\r\n\r\n\r\n\r\n<p>A rubutun da na yi a 2016, na ce: &#8220;Adamu Pankshin&#8230; gwarzon namiji ne wanda ya kamata a karrama shi a yanzu saboda gudunmawar da ya bayar ga ha\u0257in kan Nijeriya.&#8221; Har yanzu ina bada wannan shawarar.<\/p>\r\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div><p id=\"pvc_stats_3683\" class=\"pvc_stats total_only  \" data-element-id=\"3683\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" version=\"1.0\" viewBox=\"0 0 502 315\" preserveAspectRatio=\"xMidYMid meet\"><g transform=\"translate(0,332) scale(0.1,-0.1)\" fill=\"\" stroke=\"none\"><path d=\"M2394 3279 l-29 -30 -3 -207 c-2 -182 0 -211 15 -242 39 -76 157 -76 196 0 15 31 17 60 15 243 l-3 209 -33 29 c-26 23 -41 29 -80 29 -41 0 -53 -5 -78 -31z\"\/><path d=\"M3085 3251 c-45 -19 -58 -50 -96 -229 -47 -217 -49 -260 -13 -295 52 -53 146 -42 177 20 16 31 87 366 87 410 0 70 -86 122 -155 94z\"\/><path d=\"M1751 3234 c-13 -9 -29 -31 -37 -50 -12 -29 -10 -49 21 -204 19 -94 39 -189 45 -210 14 -50 54 -80 110 -80 34 0 48 6 76 34 21 21 34 44 34 59 0 14 -18 113 -40 219 -37 178 -43 195 -70 221 -36 32 -101 37 -139 11z\"\/><path d=\"M1163 3073 c-36 -7 -73 -59 -73 -102 0 -56 133 -378 171 -413 34 -32 83 -37 129 -13 70 36 67 87 -16 290 -86 209 -89 214 -129 231 -35 14 -42 15 -82 7z\"\/><path d=\"M3689 3066 c-15 -9 -33 -30 -42 -48 -48 -103 -147 -355 -147 -375 0 -98 131 -148 192 -74 13 15 57 108 97 206 80 196 84 226 37 273 -30 30 -99 39 -137 18z\"\/><path d=\"M583 2784 c-38 -19 -67 -74 -58 -113 9 -42 211 -354 242 -373 16 -10 45 -18 66 -18 51 0 107 52 107 100 0 39 -1 41 -124 234 -80 126 -108 162 -133 173 -41 17 -61 16 -100 -3z\"\/><path d=\"M4250 2784 c-14 -9 -74 -91 -133 -183 -95 -150 -107 -173 -107 -213 0 -55 33 -94 87 -104 67 -13 90 8 211 198 130 202 137 225 78 284 -27 27 -42 34 -72 34 -22 0 -50 -8 -64 -16z\"\/><path d=\"M2275 2693 c-553 -48 -1095 -270 -1585 -649 -135 -104 -459 -423 -483 -476 -23 -49 -22 -139 2 -186 73 -142 361 -457 571 -626 285 -228 642 -407 990 -497 242 -63 336 -73 660 -74 310 0 370 5 595 52 535 111 1045 392 1455 803 122 121 250 273 275 326 19 41 19 137 0 174 -41 79 -309 363 -465 492 -447 370 -946 591 -1479 653 -113 14 -422 18 -536 8z m395 -428 c171 -34 330 -124 456 -258 112 -119 167 -219 211 -378 27 -96 24 -300 -5 -401 -72 -255 -236 -447 -474 -557 -132 -62 -201 -76 -368 -76 -167 0 -236 14 -368 76 -213 98 -373 271 -451 485 -162 444 86 934 547 1084 153 49 292 57 452 25z m909 -232 c222 -123 408 -262 593 -441 76 -74 138 -139 138 -144 0 -16 -233 -242 -330 -319 -155 -123 -309 -223 -461 -299 l-81 -41 32 46 c18 26 49 83 70 128 143 306 141 649 -6 957 -25 52 -61 116 -79 142 l-34 47 45 -20 c26 -10 76 -36 113 -56z m-2057 25 c-40 -58 -105 -190 -130 -263 -110 -324 -59 -707 132 -981 25 -35 42 -64 37 -64 -19 0 -241 119 -326 174 -188 122 -406 314 -532 468 l-58 71 108 103 c185 178 428 349 672 473 66 33 121 60 123 61 2 0 -10 -19 -26 -42z\"\/><path d=\"M2375 1950 c-198 -44 -350 -190 -395 -379 -18 -76 -8 -221 19 -290 114 -284 457 -406 731 -260 98 52 188 154 231 260 27 69 37 214 19 290 -38 163 -166 304 -326 360 -67 23 -215 33 -279 19z\"\/><\/g><\/svg><\/i> <img data-recalc-dims=\"1\" loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif?resize=16%2C16&#038;ssl=1\" border=0 \/><\/p><div class=\"pvc_clear\"><\/div>","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>A rana irin ta yau a cikin 1969, wato 24 ga Satumba, Allah ya \u0257au ran Kyaftin Adamu Suwa \u018aanbaba, wanda aka fi sani da suna Samanja Adamun Pankshin saboda fitacciyar wa\u0199ar da Alhaji Mamman Shata ya rera masa mai taken &#8216;Saja-Manja Adamun Panshin&#8221;. Wata\u0199ila masu bibiya ta a Facebook za su tuna da cewar [&hellip;]<\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n<p id=\"pvc_stats_3683\" class=\"pvc_stats total_only  \" data-element-id=\"3683\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" version=\"1.0\" viewBox=\"0 0 502 315\" preserveAspectRatio=\"xMidYMid meet\"><g transform=\"translate(0,332) scale(0.1,-0.1)\" fill=\"\" stroke=\"none\"><path d=\"M2394 3279 l-29 -30 -3 -207 c-2 -182 0 -211 15 -242 39 -76 157 -76 196 0 15 31 17 60 15 243 l-3 209 -33 29 c-26 23 -41 29 -80 29 -41 0 -53 -5 -78 -31z\"\/><path d=\"M3085 3251 c-45 -19 -58 -50 -96 -229 -47 -217 -49 -260 -13 -295 52 -53 146 -42 177 20 16 31 87 366 87 410 0 70 -86 122 -155 94z\"\/><path d=\"M1751 3234 c-13 -9 -29 -31 -37 -50 -12 -29 -10 -49 21 -204 19 -94 39 -189 45 -210 14 -50 54 -80 110 -80 34 0 48 6 76 34 21 21 34 44 34 59 0 14 -18 113 -40 219 -37 178 -43 195 -70 221 -36 32 -101 37 -139 11z\"\/><path d=\"M1163 3073 c-36 -7 -73 -59 -73 -102 0 -56 133 -378 171 -413 34 -32 83 -37 129 -13 70 36 67 87 -16 290 -86 209 -89 214 -129 231 -35 14 -42 15 -82 7z\"\/><path d=\"M3689 3066 c-15 -9 -33 -30 -42 -48 -48 -103 -147 -355 -147 -375 0 -98 131 -148 192 -74 13 15 57 108 97 206 80 196 84 226 37 273 -30 30 -99 39 -137 18z\"\/><path d=\"M583 2784 c-38 -19 -67 -74 -58 -113 9 -42 211 -354 242 -373 16 -10 45 -18 66 -18 51 0 107 52 107 100 0 39 -1 41 -124 234 -80 126 -108 162 -133 173 -41 17 -61 16 -100 -3z\"\/><path d=\"M4250 2784 c-14 -9 -74 -91 -133 -183 -95 -150 -107 -173 -107 -213 0 -55 33 -94 87 -104 67 -13 90 8 211 198 130 202 137 225 78 284 -27 27 -42 34 -72 34 -22 0 -50 -8 -64 -16z\"\/><path d=\"M2275 2693 c-553 -48 -1095 -270 -1585 -649 -135 -104 -459 -423 -483 -476 -23 -49 -22 -139 2 -186 73 -142 361 -457 571 -626 285 -228 642 -407 990 -497 242 -63 336 -73 660 -74 310 0 370 5 595 52 535 111 1045 392 1455 803 122 121 250 273 275 326 19 41 19 137 0 174 -41 79 -309 363 -465 492 -447 370 -946 591 -1479 653 -113 14 -422 18 -536 8z m395 -428 c171 -34 330 -124 456 -258 112 -119 167 -219 211 -378 27 -96 24 -300 -5 -401 -72 -255 -236 -447 -474 -557 -132 -62 -201 -76 -368 -76 -167 0 -236 14 -368 76 -213 98 -373 271 -451 485 -162 444 86 934 547 1084 153 49 292 57 452 25z m909 -232 c222 -123 408 -262 593 -441 76 -74 138 -139 138 -144 0 -16 -233 -242 -330 -319 -155 -123 -309 -223 -461 -299 l-81 -41 32 46 c18 26 49 83 70 128 143 306 141 649 -6 957 -25 52 -61 116 -79 142 l-34 47 45 -20 c26 -10 76 -36 113 -56z m-2057 25 c-40 -58 -105 -190 -130 -263 -110 -324 -59 -707 132 -981 25 -35 42 -64 37 -64 -19 0 -241 119 -326 174 -188 122 -406 314 -532 468 l-58 71 108 103 c185 178 428 349 672 473 66 33 121 60 123 61 2 0 -10 -19 -26 -42z\"\/><path d=\"M2375 1950 c-198 -44 -350 -190 -395 -379 -18 -76 -8 -221 19 -290 114 -284 457 -406 731 -260 98 52 188 154 231 260 27 69 37 214 19 290 -38 163 -166 304 -326 360 -67 23 -215 33 -279 19z\"\/><\/g><\/svg><\/i> <img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" border=0 \/><\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n","protected":false},"author":4,"featured_media":3653,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_FSMCFIC_featured_image_caption":"","_FSMCFIC_featured_image_nocaption":"","_FSMCFIC_featured_image_hide":"","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[422],"tags":[],"class_list":["post-3683","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-waoi"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v26.9 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>&#039;Saja-Manja Adamun Panshin&#039; - Shekara 50 Bayan Rasuwar Kyaftin \u018aanbaba - Ibrahim Sheme<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_GB\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"&#039;Saja-Manja Adamun Panshin&#039; - Shekara 50 Bayan Rasuwar Kyaftin \u018aanbaba - Ibrahim Sheme\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"A rana irin ta yau a cikin 1969, wato 24 ga Satumba, Allah ya \u0257au ran Kyaftin Adamu Suwa \u018aanbaba, wanda aka fi sani da suna Samanja Adamun Pankshin saboda fitacciyar wa\u0199ar da Alhaji Mamman Shata ya rera masa mai taken &#8216;Saja-Manja Adamun Panshin&#8221;. Wata\u0199ila masu bibiya ta a Facebook za su tuna da cewar [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Ibrahim Sheme\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2019-09-24T06:09:00+00:00\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2024-04-23T08:06:09+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2022\/12\/IMG-20221205-WA0008.jpg?fit=720%2C1012&ssl=1\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"720\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"1012\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Nafisat\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"IBRAHIM SHEME\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Estimated reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"3 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\/\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683\"},\"author\":{\"name\":\"Nafisat\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/person\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4\"},\"headline\":\"&#8216;Saja-Manja Adamun Panshin&#8217; &#8211; Shekara 50 Bayan Rasuwar Kyaftin \u018aanbaba\",\"datePublished\":\"2019-09-24T06:09:00+00:00\",\"dateModified\":\"2024-04-23T08:06:09+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683\"},\"wordCount\":706,\"commentCount\":0,\"publisher\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#organization\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2022\/12\/IMG-20221205-WA0008.jpg?fit=720%2C1012&ssl=1\",\"articleSection\":[\"Wa\u0199a\"],\"inLanguage\":\"en-GB\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"CommentAction\",\"name\":\"Comment\",\"target\":[\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#respond\"]}]},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683\",\"url\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683\",\"name\":\"'Saja-Manja Adamun Panshin' - Shekara 50 Bayan Rasuwar Kyaftin \u018aanbaba - Ibrahim Sheme\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2022\/12\/IMG-20221205-WA0008.jpg?fit=720%2C1012&ssl=1\",\"datePublished\":\"2019-09-24T06:09:00+00:00\",\"dateModified\":\"2024-04-23T08:06:09+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-GB\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-GB\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#primaryimage\",\"url\":\"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2022\/12\/IMG-20221205-WA0008.jpg?fit=720%2C1012&ssl=1\",\"contentUrl\":\"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2022\/12\/IMG-20221205-WA0008.jpg?fit=720%2C1012&ssl=1\",\"width\":720,\"height\":1012,\"caption\":\"Kyaftin Adamu Suwa \u018aanbaba\"},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"&#8216;Saja-Manja Adamun Panshin&#8217; &#8211; Shekara 50 Bayan Rasuwar Kyaftin \u018aanbaba\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#website\",\"url\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/\",\"name\":\"Ibrahim Sheme\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-GB\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#organization\",\"name\":\"Ibrahim Sheme\",\"url\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-GB\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/logo\/image\/\",\"url\":\"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1\",\"contentUrl\":\"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1\",\"width\":512,\"height\":512,\"caption\":\"Ibrahim Sheme\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/logo\/image\/\"}},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/person\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4\",\"name\":\"Nafisat\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-GB\",\"@id\":\"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/person\/image\/\",\"url\":\"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"Nafisat\"},\"sameAs\":[\"https:\/\/ibrahimsheme.com\"],\"url\":\"\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"'Saja-Manja Adamun Panshin' - Shekara 50 Bayan Rasuwar Kyaftin \u018aanbaba - Ibrahim Sheme","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683","og_locale":"en_GB","og_type":"article","og_title":"'Saja-Manja Adamun Panshin' - Shekara 50 Bayan Rasuwar Kyaftin \u018aanbaba - Ibrahim Sheme","og_description":"A rana irin ta yau a cikin 1969, wato 24 ga Satumba, Allah ya \u0257au ran Kyaftin Adamu Suwa \u018aanbaba, wanda aka fi sani da suna Samanja Adamun Pankshin saboda fitacciyar wa\u0199ar da Alhaji Mamman Shata ya rera masa mai taken &#8216;Saja-Manja Adamun Panshin&#8221;. Wata\u0199ila masu bibiya ta a Facebook za su tuna da cewar [&hellip;]","og_url":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683","og_site_name":"Ibrahim Sheme","article_published_time":"2019-09-24T06:09:00+00:00","article_modified_time":"2024-04-23T08:06:09+00:00","og_image":[{"width":720,"height":1012,"url":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2022\/12\/IMG-20221205-WA0008.jpg?fit=720%2C1012&ssl=1","type":"image\/jpeg"}],"author":"Nafisat","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"IBRAHIM SHEME","Estimated reading time":"3 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683"},"author":{"name":"Nafisat","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/person\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4"},"headline":"&#8216;Saja-Manja Adamun Panshin&#8217; &#8211; Shekara 50 Bayan Rasuwar Kyaftin \u018aanbaba","datePublished":"2019-09-24T06:09:00+00:00","dateModified":"2024-04-23T08:06:09+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683"},"wordCount":706,"commentCount":0,"publisher":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#organization"},"image":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2022\/12\/IMG-20221205-WA0008.jpg?fit=720%2C1012&ssl=1","articleSection":["Wa\u0199a"],"inLanguage":"en-GB","potentialAction":[{"@type":"CommentAction","name":"Comment","target":["https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#respond"]}]},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683","url":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683","name":"'Saja-Manja Adamun Panshin' - Shekara 50 Bayan Rasuwar Kyaftin \u018aanbaba - Ibrahim Sheme","isPartOf":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2022\/12\/IMG-20221205-WA0008.jpg?fit=720%2C1012&ssl=1","datePublished":"2019-09-24T06:09:00+00:00","dateModified":"2024-04-23T08:06:09+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#breadcrumb"},"inLanguage":"en-GB","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-GB","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#primaryimage","url":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2022\/12\/IMG-20221205-WA0008.jpg?fit=720%2C1012&ssl=1","contentUrl":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2022\/12\/IMG-20221205-WA0008.jpg?fit=720%2C1012&ssl=1","width":720,"height":1012,"caption":"Kyaftin Adamu Suwa \u018aanbaba"},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3683#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"&#8216;Saja-Manja Adamun Panshin&#8217; &#8211; Shekara 50 Bayan Rasuwar Kyaftin \u018aanbaba"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#website","url":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/","name":"Ibrahim Sheme","description":"","publisher":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-GB"},{"@type":"Organization","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#organization","name":"Ibrahim Sheme","url":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-GB","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1","contentUrl":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1","width":512,"height":512,"caption":"Ibrahim Sheme"},"image":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/logo\/image\/"}},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/person\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4","name":"Nafisat","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-GB","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/#\/schema\/person\/image\/","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g","caption":"Nafisat"},"sameAs":["https:\/\/ibrahimsheme.com"],"url":""}]}},"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2022\/12\/IMG-20221205-WA0008.jpg?fit=720%2C1012&ssl=1","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3683","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/4"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3683"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3683\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5383,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3683\/revisions\/5383"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3653"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3683"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3683"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3683"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}