Hira da ni a VOA

A ziyarar da na kawo Amurka, an tattauna da ni a Sashen Hausa na VOA kan yadda tabarbarewar arzikin duniya ya shafi Afrika. A nan, ni ne tare da Malam Umar Sa’id Tudun Wada mu ke hirar a Washington, DC.

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *