
Daga gobe Juma’a idan Allah ya kai mu za a samu wannan littafin na “Shata Ikon Allah!” wasu wurare a arewacin kasar nan. Za mu ci gaba da fadada wuraren. A yanzu dai ga inda za a same shi:
Abuja: Shagalinku Restaurant da Sahad (Main)
Kaduna: Arewa House Bookshop da Hamdala Hotel Bookshop
Kano: Sahad Supermarket, Zoo Road
Katsina: Matasa Media Links, K/Kaura
KO A KIRA WADANNAN LAMBOBIN:
Kaduna: Abba – 08069518667; Joke – 07030489082
Kano: Abubakar – 07061838558; Mukhtar – 07030924846
Abuja: Ashafa – 08056363602; Yahaya – 08039727242
Katsina: Danjuma – 08035904408; Umar – 08037549033
KO A TUNTUBE MU TA NAN:
WhatsApp: 08036890400; 08141565625
Facebook: Shata Ikon Allah (group)
Instagram: Mamman_Shata
FARASHI:
Softcover: N8,000
Hardcover: N10,000