Online Musings

Poster of the movie 'Lionheart'

‘Lionheart’, Genevieve Nnaji’s diplomatic debut

Watching ‘Lionheart’, directed by Genevieve Nnaji, has convinced me, once more, that the Nigerian film industry has come of age. I watched it on Netflix, which released it on January 4.  Nnaji starred in the lead role as Adaeze, a foreign educated only daughter of an Enugu-based bus passenger tycoon.   Adaeze’s father, played by Pete …

‘Lionheart’, Genevieve Nnaji’s diplomatic debut Read More »

Lawal Tsangaya (a tsaye) ya na yi wa Shata kirari

Nason Musulunci A Kirarin Hausa: Misalai Daga Kirarin Da Lawal Tsangaya Ya Yi Wa Mamman Shata

Makala da Malam Ibrahim Sheme ya gabatar a taron duniya mai taken “International Conference On Mamman Shata” wanda Centre for Research in Nigerian Languages and Folklore, da hadin gwiwar Department of Nigerian Languages da Department of Linguistics and Foreign Languages, Jamia’ar Bayero, Kano, ta shirya, a BUK, Kano, a ranar Litinin, 3 ga Satumba, 2018 …

Nason Musulunci A Kirarin Hausa: Misalai Daga Kirarin Da Lawal Tsangaya Ya Yi Wa Mamman Shata Read More »

Staff of the media directorate helping me to celebrate yesterday

My Birth-date Versus My Birth-day

As a rule, I don’t celebrate my birthday. But I help others celebrate theirs through organisation, funding and or participation, when the need arises. Indeed, I have for years been participating in celebrating my children’s birthdays. I hardly care to remember my birthday. I only have an inkling that it falls officially on October 14. …

My Birth-date Versus My Birth-day Read More »

Ina Kudin Kaddamar Da Littafin Shata? Wasikar Aliyu Ibrahim Kankara Ga Marigayi

Wannan rubutun da ke kasa ba nawa ba ne, na Aliyu Ibrahim Kankara ne. Shi ya wallafa abin sa a turakar sa mai suna Taskar Mamman Shata a ranar Alhamis, 16 ga Satumba, 2010 (wato shekara takwas da su ka gabata). A ciki, ya yi bayani kan taron kaddamar da littafin mu na “Shata Ikon …

Ina Kudin Kaddamar Da Littafin Shata? Wasikar Aliyu Ibrahim Kankara Ga Marigayi Read More »

My Essay of the Week published in the Sunday Tide of June 10, 1990

On the Limitations Of Freedom

My article, “On the Limitations of Freedom”, was published in the Sunday Tide newspaper, Port Harcourt, on June 10, 1990. I was doing my National Youth Service at the Rivers State government-owned media company at the time. I should say, with all sense of responsibility, that I was one of the leading writers in that organisation at …

On the Limitations Of Freedom Read More »

Karairayi 16 A Martanin Aliyu Ibrahim Kankara

Na wallafa wannan maƙalar a soshiyal midiya a ranar 27 ga Satumba, 2018:KARAIRAYI 16 A MARTANIN ALIYU IBRAHIM KANKARA Daga IBRAHIM SHEME A ranar Juma’a da ta gabata, jaridar Aminiya ta soma buga hirar da wakilin ta, Bashir Yahuza Malumfashi, ya yi da ni a kan sabon bugun littafin tarihin Alh. (Dr.) Mamman Shata Katsina mai taken …

Karairayi 16 A Martanin Aliyu Ibrahim Kankara Read More »

Littafin "Shata Ikon Allah!"

Yadda Na Jagoranci Rubuta Littafin Tarihin Mamman Shata

A ranar Juma’a, 21 ga Satumba, 2018 jaridar Aminiya (ta kamfanin Media Trust Limited) da ke Abuja ta soma buga wata tattaunawa da ta yi da ni. Daga nan ta ci gaba da buga hirar a makwanni biyu masu zuwa, wato a ranakun 28 ga Satumba da 5 ga Oktoba. A rana ta farko, kanun labarin …

Yadda Na Jagoranci Rubuta Littafin Tarihin Mamman Shata Read More »