Ga hoton Benazir da na fi so. An ɗauke ta a ranar da ta dawo gida daga gudun hijira. Allah ya jiƙan ta, ya tona azzaluman da su ka kashe ta, amin!
Benazir, Allah Ya Jiƙan Ki