Ɗanmaraya a London

Jiya ba yau ba! Daga dama: Fitaccen makaɗin kuntigi, Alhaji Adamu Ɗanmaraya Jos (1946 – Asabar, 20/6/ 2015), tare da marigayi Yunusa Ɗayyabu a cikin situdiyon Sashen Hausa na gidan rediyon BBC, a London a shekarun 1970s. Allah ya jiƙan su baki ɗaya, amin.

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *